Yadda Abubuwa ke tafiya yanzu, bazan mara wa El-Rufai baya ba a 2019 – Sule Hunkuyi byMohammed Lere September 2, 2017 Yace idan har ma El-Rufai zai yi takara a 2019, to iya ruwa fidda kai.