Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa – Haruna Saeed
Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa.
Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa.
A wasikar ficewa daga jam'iyyar APC da Haruna yayi, ya fadi cewa ya mika wa mazabar sa wasikar ficewar.