An bude masallacin Juma’a da Idi na Barnawa Low-cost a Kaduna, Daga Mohammad Ibn Mohammad
Duk wani mazaunin Kaduna musamman unguwar Barnawa yana da tarihin wannan masallaci na Juma'a da Idi.
Duk wani mazaunin Kaduna musamman unguwar Barnawa yana da tarihin wannan masallaci na Juma'a da Idi.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW