‘Yan sumogal da barayin mai ku kuka da kan ku – Inji Buhari byAshafa Murnai October 1, 2019 0 Ya ce sumogal harkar karya tattalin arziki ce, wadda gwamnati ba za ta amince da ita ba.