BUHARI: Yadda Barden Yaƙi Da Maciya Rashawa Ya Koma Gogarman Baiwa Gawurtaccen Ɓarawon Gwamnati Lambar Yabo
An yi ittifaƙin cewa Abacha ya yi amfani da iyalan sa da makusantan sa irin su Bagudu, sun sace biliyoyin ...
An yi ittifaƙin cewa Abacha ya yi amfani da iyalan sa da makusantan sa irin su Bagudu, sun sace biliyoyin ...
Gungun 'yan jarida masu yaƙi Da ɓarayin kuɗaɗen gwamnati a duniya ne su ka bankaɗo wannan ƙazamar harƙallar da ake ...
Haka Ganduje ya bayyana a lokacin da ya kai ziyara a ofishin hukumar, a ranar Asabar.
Sannan ko a cikin kasafin kudin jihar na 2019, naira biliyan 1 ne kacal aka amince a siyo motocin da ...
An dai sai da rijiyar ce mai lamba OPL 245 ga kamfanonin mai na Shell da Eni da ke Najeriya.
Haka nan kuma an shirya gidogar maida kasafin Hukumar Kula da Kan Iyakoki ta Kasa, daga naira bilyan 3.73 zuwa ...
Malami ya shi ma kamfanin P&ID ya amince da wannan yarjejeniya da aka kulla.
Gaskiya wadannan mutane ba zan kira su mutane ba. Ogan su ya shaida min cewa ya kai shekara goma kenan ...
Ganduje ya karyata zargin, inda ita kuma majalisar jihar Kano ta kafa kwamitin bincike.
An nada Friday Ebelo, wani kwararren mai bincike da ke da mukamin sufurtanda.