NAZARI: Hari A Kan Masallatai: Waiwaye Adon Tafiya, Daga Abdulmajid Lawan
A 2014 ne babban masallacin fadar Sarkin Kano ya samu nasa rabon na irin wannan ta'addanci yadda sama da masallata ...
A 2014 ne babban masallacin fadar Sarkin Kano ya samu nasa rabon na irin wannan ta'addanci yadda sama da masallata ...
Sojojin sun far musu ne tun kafin su aikata wani abu.
Kakakin ‘Yan sandan ya ce Allah ya basu nasaran dakile harin ne bayan shigan gaggawa da jami’ansu sukayi gari.
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.