Boko Haram sun kashe Janar ɗin sojan Najeriya da wasu sojoji uku
Mayaƙan Boko Haram ɓangaren 'yan ISWAP sun kashe Burgediya Janar Dzarma Zirkusu a yankin Ƙaramar Hukumar Askira Uba, cikin Jihar ...
Mayaƙan Boko Haram ɓangaren 'yan ISWAP sun kashe Burgediya Janar Dzarma Zirkusu a yankin Ƙaramar Hukumar Askira Uba, cikin Jihar ...
Sojojin Sama sun rika jefo musu bama-bama daga sama sannan na kasa kuma sun shan wuta daga dakarun Najeriya.
PREMIUM TIMES HAUSA ta buga yadda Boko Haram suka yi wa wasu manoma 43 kisan gilla a daidai suna aikin ...
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Wasu 'yan Boko Haram 602 ne suka tuba, kuma suka yi wa Gwamnatin Tarayya rantsuwa cewa ba su kara tsoma ...
Wadannan kasashe uku na fama da ta'addancin Boko Haram, kuma duk sun hada kan iyaka da Najeriya.
Fadar Shugaban Kasa na tabbatar wa jama'a cewa ana ci gaba da tattaunawar tuntubar wadanda suka yi garkuwa da su.
Hukumar Kwastan ta kone kwantina 58 ta Tramadol da wasu muggan kwayoyi na naira bilyan 14.7
Wannan bayani ya fito har daga bakin jami'an gwnatin jihohin Adamawa da Barno, a jiya Litinin.
Gwamnati na gina sabbin makarantu.