Kada korona ta hana ku shayar da ‘ya’yan ku nono – Kira ga Iyaye
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Har yanzu ba a samo maganin warkar da cutar coronavirus ba. Ana nan ana ci gaba da yin bincike gama ...