BUKIN AUREN HANAN: Yadda Buhari da iyalan sa suka karya dokar Babban Bankin Najeriya da dokar Korona
A wannan buki na Hanan, an nuna amarya da angonda abokai da kawaye na taka rawa son ran su a ...
A wannan buki na Hanan, an nuna amarya da angonda abokai da kawaye na taka rawa son ran su a ...
A ranar Juma'a 4 ga watan Satumba aka daura auren diyar shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Hanan Buhari da Angonta, ...
Lauyan ya ce zai ci gaba da hura wa hukumar wuta har sai ta biya wanda ta zaluntar hakkin sa.
Hakan ta ce “an je kotu ana zargin ta da aikata abin da kwata-kwata ba ta ma san ya faru ...
Jama’a da dama sun yi wa iyalan na Buhari raga-raga a shafin Facebook, bayan tura bidiyon.