Tsohon gwamnan jihar Kano Hamza Abdulahi ya rasu a Jamus byMohammed Lere January 3, 2019 Marigayi Hamza Abdullahi ya rasu ya na da shekara 74 a duniya.