RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Sojoji suka kashe Ƴan sanda uku da gangar suka saki Hamisu
Kusan duk waɗanda suka tattauna da wakilin mu a garin sun ba da bayanai iri ɗaya ne.
Kusan duk waɗanda suka tattauna da wakilin mu a garin sun ba da bayanai iri ɗaya ne.
Frank yace Hamisu yayi kaurin suna a wannan yanki wajen yin garkuwa da mutane.
Gungun masu kare Shema a karkashin jagorancin babban lauya J.B Daudu, A.T Kehinde, B.Y Kura da kuma Uyi Igunma, sun ...