SHIRIN INGANTA ILIMI A JIGAWA: Yadda Gwamnatin Jigawa ta inganta fannin ilmi, ta hanyar ɗora malamai da ɗalibai kan tsarin koyarwa a manhajar fasahar zamani ta ICT
A nan Jihar Jigawa tuni ta samu nasarar ƙirƙira tare da dora kammalallar manhajar EMIS (Educational Management Information System)