Kwastam ta kama bidigogi a tashar jiragen ruwa a jihar Legas
Ya fadi haka ne wa manema labarai ranar Laraba a jihar Legas.
Ya fadi haka ne wa manema labarai ranar Laraba a jihar Legas.
An gabatar da wannan murya tasa a gaban alkali Adetunde Faji, da ke Babbar Kotun Tarayya ta Lagos a jiya ...
Ahmad ya ce a watan Oktoba sun yi kame sau 23.
Dogara ya fadi hakanne da yake ganawa da editocin gidajen jarida a majalisar wakilai.
Malami yace ofishinsa ta rubuta ma majalisar dattijai haka itama.
n shede shi da gaskiya da guje wa abun duniya.
Daga karshe majalisar ta kore shi sannan ta ce ya dawo gabanta ranar Laraba mai zuwa sanye da Unifom.
Hukumar ta yi hakan ne domin samar da maslaha tsakanin ta da majalisar kan rashin jituwar da ke tsakanin bangarorin ...
Hameed Ali da Saraki sunyi ganawan ne a asirce da yamman Laraba.
Majalisar ta ce dole ya bayyana gobe kuma cikin Unifom din kwastam.