Fani-Kayode ya ragargaji Isra’ila kan hare-hare da take kai wa Falasɗinawa, ya ce Netanyahu ‘Shaiɗanin mutum ne’
Dubunnan yara Falasɗinawa ne aka kashe mata kuma ana yanka su, su kuwa maza ana kashe su ne ta kowacce ...
Dubunnan yara Falasɗinawa ne aka kashe mata kuma ana yanka su, su kuwa maza ana kashe su ne ta kowacce ...
A cewar kafar yada labaran kasar Labanon, ofishin kungiyar Hamas ne aka kaiwa hari a kudancin Beirut.
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra'ila da kada su bi 'yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya.
Ban san irin kalaman da zan yi amfani da su domin nuna jimamin mu ba." Haka Tedros ya bayyana a ...
Saboda dalilai na jin kai, mun saki mutum hudu (wadanda ke tsare hannun mu) ba tare da wani sharadi ba,” ...
Ganin yadda tayin tsagaita wutar ya raba kan Zauren Majalisar, sai ba a yi amfani da tayin wanda Rasha ta ...
Akalla mutum sama da 100 ne Hamas ta kama a matsayin baya da suka hada da Sojojin Isra'ila, yara, da ...
Zuwa yanzu rahotanni sun nuna cewa akalla mutum 570 ne Palastinawa suka rasu a harin da suke kaiwa. Yan kasar ...
Jiragen Isra'ila na ci gaba da luguden wuta a Gaza babu kakkautawa. Haka suma yan Hamas suna ci gaba da ...