Zaharaddeen Sani, Jamila Nagudu da Halima Atete za su bakunci kasar Ghana a shagulgulan Sallah byMohammed Lere June 23, 2017 Ana sa ran cewa dai za ayi Sallah ranar Lahadi ko Litinin mai zuwa.