A guji amfani da kowane irin man wanke hakora, akwai hadarin gaske a wasu- Likitoci
Kungiyar NDA ta ce amfani da man kan sa a faduwar hakora sannan suna lalacewa.
Kungiyar NDA ta ce amfani da man kan sa a faduwar hakora sannan suna lalacewa.
Hakan na da nasaba ne da rashin wanke hakora yadda ya kamata da mutane ke yi.
Kungiyar likitocin hakora na Najeriya (NDA) sun bayyana cewa cikin haihuwa ga 'ya mace baya haddasa cirewar hakora.
Yana kawar da cutar gabobin jiki.
Kungiyar ta fadi hakan ne a taron ranar kula da hakora wanda ake yi a kowani watan Maris din duk ...