Dubban talakawa na can garƙame a kurkuku, saboda laifukan da ba su wuce satar ramammen talo-talo ba -Shugaban Hukumar Kare Haƙƙi
Ojukwu ya nuna wannan damuwar a wani taron tattauna yadda ake nuna wa marasa ƙarfin cikin al'umma bambanci wajen kafa ...