Dubban talakawa na can garĆame a kurkuku, saboda laifukan da ba su wuce satar ramammen talo-talo ba -Shugaban Hukumar Kare HaĆĆi
Ojukwu ya nuna wannan damuwar a wani taron tattauna yadda ake nuna wa marasa Ćarfin cikin al'umma bambanci wajen kafa ...