HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai
Bayan haka shugaban hukumar Suleiman Nuhu-Kuki ya jinjina kokarin da hukumar ta yi na shirin tafiya aikin hajin bana
Bayan haka shugaban hukumar Suleiman Nuhu-Kuki ya jinjina kokarin da hukumar ta yi na shirin tafiya aikin hajin bana
Hukumar ta koka kan karancin lokaci.
"Muna fatan za mu sami nasarar cimma wannan buri na mu da muka sa a gaba a 2018."
Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.
Hukumar tace za a ajiye wadannan kudade ne a bankin Jaiz.