Gwamnatin Jigawa ta maida wa Alhazan jihar kudin guzirinsu da ya yi rara a hajin Bara
Kakakin hukumar Ibrahim Hashim ne ya sanar da hakan wa kamfanin dillancin labaran Najeriya a Dutse ranar Laraba.
Kakakin hukumar Ibrahim Hashim ne ya sanar da hakan wa kamfanin dillancin labaran Najeriya a Dutse ranar Laraba.
Shin ta yaya mu ka kai ga farashin kowace kujera ne?
Gwargwadon karfin ka, gwargwadon gudummawar ka. Kai ka ingata rayuwar makwabcin ka. Wani ya inganta rayuwar ‘ya’ayan gajiyayyu da gajiyayyaun ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
“ Hukumar ta kama wa maniyyatan jihar gidaje kusa da harami.
Kasar Saudiyya ta dakatar da kasar Iran daga aikin Haji tun daga bara saboda matsalolin tsaro.
Kasar Saudiyya ta dawo ma Najeriya yawan kujeran maniyyata aikin Hajji da ta rage a Hajjin bara. A shekaran da ...