Hukumar Alhazai ta inganta tsarin kula da lafiyar mahajjata
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta tabbatar da cewa ta na nan ta na tsare-tsaren inganta matakan kula da lafiyar mahajjatan ...
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta tabbatar da cewa ta na nan ta na tsare-tsaren inganta matakan kula da lafiyar mahajjatan ...
Hukumar Alhazai za ta rufe karbar cikon kudin aikin hajji daga maniyyata a ranar 30 Ga Yuni.
A jihar Kaduna kuwa tuni hukumar ta bayyana kudin aikin a bana.
Malaman da za su koyar da maniyyata sun fara hallara sansanin hajji dake Abuja.
Kakakin Hukumar Alhazai ta Kasa , Mousa Ubandawaki, ya bayyana cewa gwamnati fa bata ga ta zama ba.
Hajji: yi ma mamaci aikin Hajji ga mutumin da be yi Hajji ba kafin mutuwar sa.
Shugaban ya ce hukumar sa na bakinn kokarin ta wajen tabbatarwa Hajjin bana bai haura na bara tsada ba.
za a fara karantar da maniyyata hukunce-hukuncen hajji nan ba da dade wa ba.
Saudiyya ta kuma yi gargadin cewa a cikin watan Mayu za ta rufe kofa.
Duk wanda ya yi hajji fiye da biyu