HAJJI 2019: Akalla Alhazan Najeriya tara ne suka rasu a Saudi – NAHCON
Bayan haka Kana yace sun bude kananan asibitoci guda 21 a Muna domin kula da Alhazan Najeriya.
Bayan haka Kana yace sun bude kananan asibitoci guda 21 a Muna domin kula da Alhazan Najeriya.
Usara ta kara da jewa jiragen sama sun yi jigilar kai maniyyata har sau 93, inda aka kwashi mutane 44,450.
A wannan madaba'a an buga fassarar Alkurani cikin harsuna 50 da yada da harshen Hausa.
Za a fara jigilan Mahajjatan Najeriya daga Madina zuwa Makka
Maniyyata daga jihohin Kaduna, Kogi, Kwara, Legas da jihar Katsina aka riga akayi gaba da su.
NAHCON na sa ran maniyyata daga Najeriya za su fara tashi daga ranar 10 Ga Yuli, 2019.
Za a rufe karban kudin Hajji ranar 20 ga watan Yuni a jihar Kaduna
Hakan ya biyo bayan bayyana farashin da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON), a ranar Juma’ar da ta ...
Saudiyya ta tsara wa mahajjatan kowace kasa lokutan yin dawafi
Tsoho -Ikara ya ce wannan karon maniyatan da suka taba zuwa aikin haji sau hudu zuwa kasa za su biya ...