Mata masu ciki, masu fama da tsananin rashin lafiya, tabuwar hankali,ciwon koda da zuciya ba za su yi aikin Hajjin baɗi ba – Saudiyya
Kakakin ya kara da cewa ba za a bar masu fama da matsanancin ciwon koda, zuciya, huhu, ciwon hanta da ...
Kakakin ya kara da cewa ba za a bar masu fama da matsanancin ciwon koda, zuciya, huhu, ciwon hanta da ...
Daga nan sai ya raba wa Alhazan jihar kyautar Riyal 300 kowannen su wanda ya yi daidai da naira 120,000 ...
Dimbin Alkhairan Da Ke Cikin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijjah, Daga Imam Murtadha Gusau
Zuwa yanzu hukumar NAHCON ta yi jihilar maniyyata sama da 12,000 zuwa ƙasa mai tsarki a tashin jirage 30.
Jihar Lagos za ta maida wa kowane maniyyaci N141,000
Abdullateef ya fadi haka ne ranar Laraba da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Legas.
Jiragen Max Air, Medview da Nas Air ne suka yi jigilan yan Najeriya
Dama dai tun da farko Gwamnatin Saudi Arabiya ta bayyana wannan rana a matsayin ranar 10 Ga Zul Hajji, ranar ...
Kasar Saudiyya ta dakatar da kasar Iran daga aikin Haji tun daga bara saboda matsalolin tsaro.