ARAFAT: Za a kwallara rana mai zafin gaske, mahajjata a yi takatsantsan – Gargaɗin Likitoci
Tuni har an fara garzayawa da Ƴan Najeriya zuwa Muna domin a rage cinkoso da kuma a samu damar kimtsawa ...
Tuni har an fara garzayawa da Ƴan Najeriya zuwa Muna domin a rage cinkoso da kuma a samu damar kimtsawa ...
Jihar Bauchi ta bai wa kowane maniyyaci cikon Naira 959,000, wato kashi 50 bisa 100 na ƙarin kuɗin da aka ...
Su tara ne suka barke da gudawa, bayan sun ciwo garaugarau din su a inda aka hana Alhazai zuwa siyan ...
Ubandawaki ya ƙara da cewa hukumar su ta fara amfani da bin wannan tsari bayan ta tuntuɓi waɗanda ya kamata.
Daga karshe Abdullahi Mohammed ya yi alkawarin gyara aiyukkan hukumar NAHCON don samar da ingantacciyar kula ga mahajjata.
Ranar Alhamis ne Alhazai zasu hau arfa, sannan Juma'a kuma Babban sallah.
Kira ga maniyyata da su gaggauta cika kudaden kujerunsu.
kowani mahajjaci Dala 800 a matsayin kudin guziri.
Gwamnoni jihohi 36 sun tsaya a kan cewa a sake kulla wata sabuwar yarjejeniya da kamfanonin jiragen da za su ...
Jihar Kano ce ta samu kaso mafi yawa da Kujeru 6,602 inda jihar Imo ta samu mafi karancin kaso da ...