Najeriya ta rasa kashi 96 bisa 100 na dazukan ta
Ya ce yanzu dajin da ya rage a kasar nan bai wuce fadin kashi 4 bisa 100 ba.
Ya ce yanzu dajin da ya rage a kasar nan bai wuce fadin kashi 4 bisa 100 ba.
Matasan na kira ne ga sanata Ubale Shittu da ya sauka daga kujerar sanata da yake a kai.
Ministan ya fadi haka ne a taton masana da aka yi a garin kano a makon da ya gabata.
Taron Gangamin bai yi armashi ba.
Patten ta tuna wa masu sauraro haduwar da ta yi da wasu ‘yan mata da Boko Haram suka yi wa ...
Mutanen sun rasu a kauyukan karamar hukumar Bida.
Jam’iyyar ta sanar da haka ne a taron gangami na jam’iyyar da tayi jiya a garin Kaduna.
Halimat zata auri Sarkin Sudan na Gombe, Auwal Abdullahi.
Grace John, malaman makaranta ta ce wannan abu baiyi mata dadi ba.