ZAƁEN SHUGABAN KASA: EFCC ta kama sabbin takardun kudi na naira miliyan 34 da za a ayi harƙallar siyan ƙuri’u da su a Legas
Hukumar ta ce tuni an tasa ƙeyar wanda aka kama kuɗin a hannun sa zuwa hukumar domin yi masa tambayoyi.
Hukumar ta ce tuni an tasa ƙeyar wanda aka kama kuɗin a hannun sa zuwa hukumar domin yi masa tambayoyi.
Dattawan sun amince da kasafin kuɗin bayan da Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi, Sanata Barau Jibrin ya damƙa wa majalisa rahoton ...
Sumaila ya ƙalubalanci sakamakon zaɓen, amma uwar jam'iyya a Kano ta ba shi haƙuri, ta ce ya karɓi ƙaddara, ta ...
Ya ƙara da cewa yawan karyewar darajar naira da ake fuskanta abin damuwa ne, domin yanzu akwai wasu sinadarai da ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 462 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
A cikin watan Agusta ne Masari ya rantsar da shugabannin rikon kananan hukumomin.
Ya ce yanzu dajin da ya rage a kasar nan bai wuce fadin kashi 4 bisa 100 ba.
Matasan na kira ne ga sanata Ubale Shittu da ya sauka daga kujerar sanata da yake a kai.
Ministan ya fadi haka ne a taton masana da aka yi a garin kano a makon da ya gabata.
Taron Gangamin bai yi armashi ba.