HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa bane yadda wata Hajiya ‘yar Zamfara ta tsallake matakun gwaji a jihar, ta yi wa NAHCON Basaja, ta haihu a Madina, Daga Hafsat Yunus
Idan har za a ce mahukunta a Najeriya ba zasu iya dakatar da irin haka ba, a kullum duk shekara ...