Boko Haram sun kashe sojoji takwas Geidam
A wani sabon turnukun fada, Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya takwas a Geidam, Jihar Yobe.
A wani sabon turnukun fada, Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya takwas a Geidam, Jihar Yobe.
An gano kaburburan sojojin Najeriya 650 da aka binne a Yakin Duniya Na Biyu, a Burma
A gano gawar marigayi Janar Alkali a rijiya a Filato
A yau Litini ne sojojin Najeriya da 'Yan shia'a suka kaure da gumurza inda aka yi ta batakashi a tsakanin ...
An dai shirya zuwa Madagali ne domin kai kayan agaji wadanda NEMA za ta raba, tare da rakiyar masu ruwa ...