Kotu ta umarci Rundunar Sojojin Najeriya ta bari mazauna Jaji na noma a filayen dake kusa da bariki
Livingston ya ce sojojin na hana wadannan monoma noma a filayen su da sojojin ke kokarin katangewa a cikin barikinsu.
Livingston ya ce sojojin na hana wadannan monoma noma a filayen su da sojojin ke kokarin katangewa a cikin barikinsu.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne Boko Haram suka kai hari a garin Dapchi, inda suka kashe ...
Za a gagguta tura zaratan sojojin sama 150 zuwa domin aikin taimakawa a wanzar da tsaro a jihar Taraba.