DA DUMI-DUMI: An kara wa sojoji 6000 masu yaki da Boko Haram mukamai
Tun cikin 2009 ne sojoji ke faman yaki da Boko Haram, a lokacin da ‘yan kungiyar su ka fara sunkuru.