SABON SALO: Hafiz Abubakar, Aminu Dabo, Danjuma Dambazau sun dawo APC
Da hakan bai yiwuba sai ya buge da yankar tikitin zama dan jam'iyyar PRP.
Da hakan bai yiwuba sai ya buge da yankar tikitin zama dan jam'iyyar PRP.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya koma jam'iyyar PRP daga PDP.
Wannan ce hirar Kwankwaso da ‘yan jarida ta farko a Kano, tun bayan barin sa mulki a 2015.
Ya je can ya bi kwankwaso.
Marigayi Michika ya rasu ne ranar Asabar bayan fama da ya yi da rashin lafiya.