‘Yan sanda sun kama wata matar aure da laifin kashe hadimin ta a Kano
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Hussaini Gumel ne ya tabbatar da hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a Kano ...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Hussaini Gumel ne ya tabbatar da hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a Kano ...
Da hakan bai yiwuba sai ya buge da yankar tikitin zama dan jam'iyyar PRP.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya koma jam'iyyar PRP daga PDP.
Wannan ce hirar Kwankwaso da ‘yan jarida ta farko a Kano, tun bayan barin sa mulki a 2015.
Ya je can ya bi kwankwaso.
Marigayi Michika ya rasu ne ranar Asabar bayan fama da ya yi da rashin lafiya.