‘Yan gudun Hijira: Yan Najeriya sama da 270 ne zasu dawo daga kasar Kamaru byAisha Yusufu May 25, 2017 Ya ce cikin 'yan gudun hijiran da za su karba akwai tsofafi, mata da kananan yara.