KADUNA 2023: Uba Sani ya zaɓi Hadiza Balarabe mataimakiyar sa
Wannan shine karo na biyu da za ayi takara na Musulmi gwamna, mataimaki ko mataimakiya gwamna.
Wannan shine karo na biyu da za ayi takara na Musulmi gwamna, mataimaki ko mataimakiya gwamna.
Daga lokacin da muka fara soyayya na kashe mata Naira 396,000. Duk lokacin da ƴan buƙatun sa suka taso ni ...
Hadiza ta ce wannan abu da aka bijiro da shi wani makirci ne da makiya na ke kitsawa kamar yadda ...
Zango na biyu a mulkin gwamnatin El-Rufa'i zai kare a shekarar 2023 sannan a yanzu haka mataimakiyarsa mace ce
Hadiza ta ce maganganun shirme da kazafin da Binta ta yi mata, bilumbituwar surutai ne kawai babu hujja.
Gambari ya aika wa Amaechi da Hadiza da umarni daga Shugaba Muhammadu Buhari, kuma ya nemi shawara daga waje, domin ...
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
Sai kuma Mataimakin Daraktan Harkokin Shari'a na Ma'aikatar Harkokin Sufuri ta Kasa a matsayin Sakataren Kwamitin Bincike.
Sai kuma Mataimakin Daraktan Harkokin Shari'a na Ma'aikatar Harkokin Sufuri ta Kasa a matsayin Sakataren Kwamitin Bincike.
Tuni har shugaba Buhari ya amince babban Darekta a hukumar, Mohammed Bello Koko ya dare kujerar shugabancin hukumar kafun a ...