Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta soke dadaddiyar kwangilar da ta ke yi da Intels, kamfanin Atiku
An shafe shekaru tun bayan hawan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
An shafe shekaru tun bayan hawan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
An yi wani zama inda Intels ta ce matsala babba a CBN ita ce idan kudi sun shiga, ba a ...
Hadiza ta fadi haka ne da hira da tayi da gidan Jaridar Daily Trust.