ZARGIN ƊIRKA WA ƊALIBA CIKI: Tsohon Minista Kabiru Turaki ya ƙaryata ƙorafin Hadiza a Kotu
Kotun ta ce tunda maganar ta na kotu, babu sauran wani bincike da 'yan sanda za su yi, sai dai ...
Kotun ta ce tunda maganar ta na kotu, babu sauran wani bincike da 'yan sanda za su yi, sai dai ...
Ta ce Amaechi borin-kunya da ƙarairayi kawai ya ke yi, saboda ya cika mutane da abin da ya kira 'zuƙi-ta-malle.'
Tsohuwar Shugabar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa, Hadiza Bala, ta bayyana dalilan da su ka sa ta ƙi yi ...
Wannan shine karo na biyu da za ayi takara na Musulmi gwamna, mataimaki ko mataimakiya gwamna.
Daga lokacin da muka fara soyayya na kashe mata Naira 396,000. Duk lokacin da ƴan buƙatun sa suka taso ni ...
Hadiza ta ce wannan abu da aka bijiro da shi wani makirci ne da makiya na ke kitsawa kamar yadda ...
Zango na biyu a mulkin gwamnatin El-Rufa'i zai kare a shekarar 2023 sannan a yanzu haka mataimakiyarsa mace ce
Hadiza ta ce maganganun shirme da kazafin da Binta ta yi mata, bilumbituwar surutai ne kawai babu hujja.
Gambari ya aika wa Amaechi da Hadiza da umarni daga Shugaba Muhammadu Buhari, kuma ya nemi shawara daga waje, domin ...
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...