RIKICIN AISHA DA SABIU: Ana binciken harbin bindiga da aka yi a fadar shugaban kasa – Garba Shehu
Sabiu ya shaida mata cewa ba zai killace kansa ba domin shugaba Buhari ya na bukatar sa.
Sabiu ya shaida mata cewa ba zai killace kansa ba domin shugaba Buhari ya na bukatar sa.
Kakakin Aisha Buhari, Aliyu Abdullahi, ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari inda ya ce ba a kyauta wa uwargidan shugaban ...