NIGERIA AIR: Jirgin Sammakon Bukukuwa, Daga Ashafa Murnai
Jama’a da dama na ganin cewa an yi azarbabin kaddamar da abin da babu, sai a mafarki ko a takarda ...
Jama’a da dama na ganin cewa an yi azarbabin kaddamar da abin da babu, sai a mafarki ko a takarda ...
An rahoton cewa minista Hadi Sirika ya ce zai ajiye aiki idan har ba'a gama aikin nan da makonni 3 ...
Wadanda a ka nada sun hada da Edem Oyo-Ita, Abbas Sanusi, Adamu Sani, Odunowo ...
An gano cewa lallai na bukatan gyara a hukumar ne wanda ya sa dole a gudanar da irin wannan sauye-sauye ...
Kwanakin baya gwamnati ta bada kwangilan gyaran hanyar Kaduna zuwa Abuja duk saboda hakan.