SABUWAR TSOMOMUWA: EFCC na neman ƙarin Naira biliyan 14 a hannun Hadi Sirika da ƙanin sa Ahmad
An tuhumar sa da zargin aikata laifuka 16, kamar yadda wannan jarida ta ji daga bakin da ba ya ƙarya ...
An tuhumar sa da zargin aikata laifuka 16, kamar yadda wannan jarida ta ji daga bakin da ba ya ƙarya ...
Dole ne daya daga cikin wadanda za su tsaya ma wanda aka beli ya kasance yana da kadarar a cikin ...
Tun farko dai shekarar 2022 ta kasance Larabar fa aka fara fahimtar cewa Juma'ar ƙarshen mulkin Buhari idan ta zo ...
Sirika ya yi wannan iƙirarin ranar Lahadi, lokacin da ake tattaunawa da shi a Gidan Talbijin na ARISE.
Shugaban Kwamiti Nnolim Nnaji, ɗan PDP daga Enugu ne ya karanta matsayar da su ka ɗauka yayin taron.
Tinubu ya samu ƙiri'u 215 a rumfar Buhari a Daura, Atiku ya samu Kuri'u 51, Ƙwankwaso ya damu 37.
Ya kara da cewa Bola Tinubu ne dan takarar sa wanda zai yi wa aiki yake kuma fatan zai yi ...
Sanarwar ta ce idan aka shiga manhajar www nigeriaair.world nan gaba kaɗan, za a ga wurin da za a shiga ...
Cikin kasashen da suka dakatar da samfurin jiragen har da China da Rasha da sairan kasashe da dama.
Sai dai kuma wannan duk bai sa Ezekwesili ta saduda ba, sai ma ta kara bude wuta.