Gwamnati za ta gina dakunan bahaya na naira miliyan 60 a jihar jigawa
Gwamnati ta yi haka ne domin ganin ta hana yin bahaya a waje a jihar.
Gwamnati ta yi haka ne domin ganin ta hana yin bahaya a waje a jihar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Audu Jinjiri ya tabbatar da aukuwar haka.
A cikin watanni biyu mutane 10,315 sun kamu da zazzabin cizon sauro a Jigawa
'Yan sanda sun fesa barkonon tsohuwa a wurin zaben fidda-gwanin sanatocin APC a Jigawa
An raba gidajen sauro a garin Hadejia.
Yanzu haka sanata Shittu a boye yake shigowa garin Hadejia kamar mara gaskiya.
Buhari ya bayyana haka ne a ziyarar aiki da ya kai Jihar Jigawa ranar litinin.