Hukumar NDE za ta horas da ‘yan gudun hijira 11,300 sana’o’in hannu a jihar Barno byAisha Yusufu February 14, 2018 0 bayan an horas da su za mu basu kudade da kayan aiki domin fara sana’o'in su.