Hukumar FERMA za ta gyara wasu manyan hanyoyi a jihar Bauchi
Joroh ya ce gyaran hanyoyin zai dauki tsawon watanni shida kuma tuni gwamnati ta bada kwangilar gyaran hanyoyin.