An ƙara samun wata ɗalibar Chibok ta kuɓuta daga Boko Haram
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...
Ndume ya bayyana haka a taron kwamitin raya yankin Arewa Maso Gabas, da aka yi a Maiduguri ranar Laraba.
Sauran Boko Haram din da suka tsira da ransu sun gudu zuwa tsaunin Madara da raunin harsashi.
Ndume ya ce idan aka kakkabe su, mazauna yankin su ma za su samu damar komawa gida.
Chukwu, mai mukamin Burgediya Janar, ya ce ana nan ana tantance mutanen da aka kubutar
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
" Bayan haka mun wadata asibitin Bama da na’urar gwaji, gadajen asibiti 240 da sauran su."
Ali Ndume yace har yanzu bai iya gano laifin da yayi ba da majalisar ta dakatar dashi.