Farfesa Gwarzo ya baiwa hukumar raya yankin Arewa ta Yamma kyautar gini mai hawa 7
A cewar Farfesa Gwarzo hukunar zata yi amfani da ofishin domin soma aiki kafin ta gina ofishinta na dindindin nan ...
A cewar Farfesa Gwarzo hukunar zata yi amfani da ofishin domin soma aiki kafin ta gina ofishinta na dindindin nan ...
Fata na shine kowannenku ya maida hankali wajen karatunsa ya kuma sa himma waje ganin ya yi nasara kan abinda ...
Ya bayyana marigayiya Hajiya Maryam a matsayin mai kyauta da jajircewa tare da yi mata addu’ar Allah ya jiƙansu.
Ina goyon bayan dokar sake fasalin harajin duk da cewa akwai babban giɓi a cikinsa, amma shi ne abin da ...
Ƙungiyar WEBCon 2024 muhimmiya ce wacce aka tsara ta domin haɗin kan mutane daga daga fannoni daban domin karrama su.
Ministan ya yi alƙawarin tabbatar da nasarar jami'iyyar APC a Kano domin kuwa mutanen Kano sun samu wakilcin da ya ...
Baya ga muhimmancin sake fasalin gwamnatin a matsayin wata dabara ta daidaita shugabanci da magance rashin ƙoƙari
A shekarun baya, gidauniyarsa ta ba jami'ar Bayero da ke Kano tallafin kujeru da manyan motocin ɗaukan ɗalibai.
Jami'ar MAAUN dake Nijar, ita ce jami'a ta farko da aka kafa a Nijar dake karatu da harshen turanci da ...
Za mu tallafa muku matuƙa wajen ba ma'aikatanku horo. Kuma za mu yi haka ne kyauta ba tare da kun ...