Gwamnati za ta hana shigo da tumatir na gwangwani da na leda
Minista ya ce manoma za su rika noma tumatir su na sayar wa masana’antar sarrafa tumatir irin ta Dangote.

Yaji ya fi yi musu illa da yake nunawa a fatarsu.