Gwamnonin APC da ministoci sun jaddada goyon bayansu ga Tinubu duk da sukar da suke sha
Ya ƙara da cewa kungiyoyi na duniya kamar IMF da bankin duniya na jinjina wa Tinubu kan tsauraran matakan da ...
Ya ƙara da cewa kungiyoyi na duniya kamar IMF da bankin duniya na jinjina wa Tinubu kan tsauraran matakan da ...
Wannan jawabin bayan taro dai ya samu sa hannnun gwamnan jihar Gombe kuma shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa, Muhammadu Inuwa Yahaya, ...
Wannan dai na cikin wani jawabi da mai magana da yawun shugaban ƙasa Bayo Onanunga ya fatar a ranar Juma’a ...
Daga nan gwamnan ya shawarci shugaban ƙasa kan ya kai ziyara kowacce jiha domin gane wa idansa irin cigaban da ...
Haka kuma sun jajanta wa al'ummar jihar Jigawa musamman iyalan waɗanda haɗarin gobarar tankar man fetur ya rutsa da su.
Duk da cewa ta yanke hukuncin ƙin bai wa zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi kuɗaɗensu, amma sahihin zaɓe ya gagara.
A bara dai an gudanar da taron bunƙasa fasahar gwamnatin tarayya ne a watan Oktobar 2023 a babban ɗakin taro ...
Ana bai wa jihohi da ƙananan hukumomi kuɗaɗe ne kowane wata domin su aiwatar da ayyukan raya jihohi da yankunan ...
Kakakin Yaɗa Labaran Gwamna Soludo, Christian Aburime ne ya turo wa PREMIUM TIMES cikakken jawabin Gwamna Soludo a wurin taron.
Daraktan Riƙo na NGF a fannin yaɗa labarai, Halima Ahmed ce ya bayyana haka a Abuja, ranar Juma'a.