Gwamnatin Masari ta yi wa naira bilyan 400 hadiyar kafino, inji PDP
Salisu Majigiri ya bayyana haka a ranar Talata, yayin da ya ke zantawa da manema labarai a Katsina.