Mazauna garin Jangebe sun kaiwa jami’an gwamnati hari a nuna fushin sace dalibai da mahara suka yi
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami’an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami’an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.
Jega ya kara da cewa dole 'yan siyasa su rage son kai, satar kudin gwamnati da facaka da su.
Dama kuma ana sa ran cewa Majalisar Dattawa da ta Wakilai duk za su koma aiki a yau Talata.
“ Duk shugaban kasar da suka gabata sun yi irin haka, wasu ma sukan yi tafi ne da jirage har ...