Takardun makaranta na garau suke babu karya a cikin su – Isah Ashiru
Isah ya bayyana haka ne a takarda da ofishin yada labaran sa ta fitar, wanda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Isah ya bayyana haka ne a takarda da ofishin yada labaran sa ta fitar, wanda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Shi El-Rufai bashi da burki a baka.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai bai wa ‘yan Najeriya kunya ba.