Ba mu yadda mu janye wa mutum ɗaya ba, a shiga filin daga a fafata kawai – Ƴan takarar gwamnan Jigawa
Duk da cewa shi gwamna Badaru akwai ɗan takarar da yake so sauran ƴan takara sun ce ba su amince ...
Duk da cewa shi gwamna Badaru akwai ɗan takarar da yake so sauran ƴan takara sun ce ba su amince ...
Cikin makon da ya gabata ne Minista Malami ya yi watandar zabga-zabgan motoci 30 ga shugabannin APC da makusanta.
Sanata Uba na daga cikin ƴan takaran da ke kan gaba wajen maye gwamna El-Rufai a 2023 idan wa'adin mulkinsa ...
Musulmi Lauya kuma tsohon Ministan Shari'a, Bola Ajibola ne ubangidan Osinbajo na farko, kafin wani Musulmin, Bola Tinubu.
Rashin sanin makoma a jam'iyar tasu ne ya sa ake ganin Kwankwaso da mutanensa za su iya komawa sabuwar kungiyarsu ...
Sanata Uba Sani ya bayyana ra'ayin sa na zama gwamnan Kaduna ne a hedikwatar jam'iyyar APC dake Kaduna ranar Talata.
Sai dai kuma haƙar su Aliero ba ta cimma ruwa ba, domin jami'an tsaro sun tarwatsa gungun magoya bayan su, ...
Gwamna Mohammad Badaru Abubakar wanda yake zango na karshe a kan mulkin jahar jigawa, yana nasa kokarin musamman wajen samar ...
Valentine Ozigbo na PDP dai shi ma ya shirya, amma ana ganin ba zai iya kayar da Soludo na APGA ...
Yanzu dai aski ya zo gaban goshi batun zaɓen gwamnan Jihar Anambra, wanda za a yi ranar Asabar.